Jump to content

Wq/ha/Louise Nevelson

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Louise Nevelson
Louise da Neith Nevelson, c.1965

Louise Berliawsky Nevelson (Satumba 23 ga wata, shekara ta 1899 zuwa Afrilu 17 ga wata, shekara ta 1988),an haifi Leah Berliawsky mai sassake-sassake ce ‘yar Yukren.

Zantuka

[edit | edit source]
  • A duk inda na samu ice ina dauka in kai shi gida in fara aiki da shi… don in nuna wa duniya cewa fasaha na ko ina, sai dai amma sai ta fi ta zuciya mai fasaha.
    • File:Louise Nevelson a shekarar 1976.jpg
      Louise Nevelson
      Dawns and Dusks, reprinted in Theories and documents of contemporary art: A sourcebook of artists' writings edited by Kristine Stiles, Peter Howard Selz, p. 511.